A cikin wannan sabuwar manhaja tamu mun shirya kalamai na soyayya da dama kuma munyi bayanin yadda zakayi amfani dasu da kuma irin salon da ake amfani dasu.
Kadan daga cikin samfurin kalaman soyayyar gasu kamar haka:
Banida sauran buri na rayuwa sai na kasancewa da kaunarki
Gashi zuciyata bata yimin uzirin rashin ganinki
nafahimci kukana yanada alaka da ganin damuwarki
nakanji kamar raina zai futa idan naga hawayenki
zuciyata tana mun zafi musamman idan taga rashin walwalarki
sai naji tana yunkurowa tafasa kirjina dan tazo gareki
banida wani aiki sai nasaki afarin ciki
kafafuwa basa yarda naje inda babu takun sawayenki
gashi hannaye basa rubutu sai in zasu rubuta sunanki
bakina baya iya furta kalmar da babu harufan sunanki kunnuwa basa iya sauraran muryarda batada alaka da taki
Zuciyata batada lokacin tunanin watanki raina shirye yake ya barni in har zai faranta miki
bana zama a inda bana ganun wucewarki, bana shiri da abokin da baya min zancanki. bana shiga damuwa saboda ina kallan kyakkyawar fuskarki,
ina farin ciki.
Bayan wayannan kuma wannan manhaja tana da alaka da wayannan kamar haka:
* soyayya da shakuwa
* soyayya da amana
* soyayya da tausayi
* soyayya zalla
* soyayya da aure
* soyayya
* soyayya zallah
* soyayyar zamani
* kalaman soyayya
* littafan soyayya
* littafin soyayya
* aure da jima'i
* rayuwar aure
* makauniyar soyayya
Post a Comment